Nigerian news All categories All tags
Tsohon Kocin kasar Masar ya mutu, saboda cin su da kasar Saudiyya tayi

Tsohon Kocin kasar Masar ya mutu, saboda cin su da kasar Saudiyya tayi

Majiyarmu Legit.ng ta samu rahoton cewa hawan jini yayi sanadiyyar ajalin tsohon kocin kwallon kafa na kasar Masar, mai suna Abdulrahman Muhammad, hakan ya biyo bayan doke su da kasar Saudiyya tayi daga gasar cin kofin duniya, a ranar 25 ga watan nan

Tsohon Kocin kasar Masar ya mutu, saboda cin su da kasar Saudiyya tayi

Tsohon Kocin kasar Masar ya mutu, saboda cin su da kasar Saudiyya tayi

Majiyarmu Legit.ng ta samu rahoton cewa hawan jini yayi sanadiyyar ajalin tsohon kocin kwallon kafa na kasar Masar, mai suna Abdulrahman Muhammad, hakan ya biyo bayan doke su da kasar Saudiyya tayi daga gasar cin kofin duniya, a ranar 25 ga watan nan.

DUBA WANNAN: Yanzu - yanzu: Kotu taki bayar da belin tsohon gwamnan Taraba

Kamfanin dillancin labarai na kasar Masar mai suna Masar Arab News ya bada rahoton cewa, tsohon mai tsaron raga sannan kuma tsohon kocin kungiyar kwallon kafa na kasar yace ga garin ku nan, inda ya mutu yana da shekaru 68 da haihuwa.

A karshen mintuna 95 na karawar da kasar Masar tayi da kasar Saudiyya a filin wasa na kasar Rasha, jinin manazarci a kafar yada labarai na Nile Sport ya hau, inda jim kadan kuma zuciyar sa ta buga. Dalilin da yasa aka yi gaggawar garzayawa dashi asibiti, ba ajima da kai shi asibitin ba yace ga garin ku nan.

Kashen biyu sun buga wasa a birnin Volgograd, inda suka tashi wasan kasar Saudiyya nada ci 2 Masar kuma na da 1.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel