Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Saraki ya isa jihar Plateau

Yanzu Yanzu: Saraki ya isa jihar Plateau

Shugaban majalisar dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki ya isa jihar Plateau domin haduwa tare da yiwa mutanen jihar ta’aziyyan kashe-kashe da aka yi kwanan nan.

Ya samu tarba a filin jirgin sama daga SSG na jihar Plateau, Mista Rufus Bature.

Saraki ya tafi Plateau ne bayan sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan kashe kashen na jihar Plateau.

KU KARANTA KUMA: Gwamna Al-Makura ya kaddamar da kudirinsa neman kujerar majalisar dattawa

Shugabannin majalisar dokokin kasar ne suka bukaci ganawar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel