Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan (hotuna)

Ministan harkokin cikin gida, Laftanal Janar Abdulrahman Danbazau, Sufeto janar na yan sanda, Ibrahim Kpotun-Idiris, da Mohammed Gana da sun isa jihar Plateau domin duba barna da akayi a harin da aka kai kwanan nan a wani yanki na jihar.

Gana ya kasance shugaban hukumar NSCDC.

Hukumar yan sandan Najeriya ce ta saki hotunan manyan jami’an tsaron a yayinda suka isa garin Jos, tare da cewa sun je domin magance matsayin a kokarin gujewa sake afkuwar hakan.

Haka zalika sun je domin taya al’umma na gwamnatin jihar jimamin lamarin da yayi sanadiyan rasa rayuka a jihar.

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan (hotuna)

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan

KU KARANTA KUMA: Hanyoyi 5 da zaku don ɗaukar hankalin abokin zamantakewa

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan (hotuna)

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan (hotuna)

Yanzu Yanzu: Ministan Buhari, IGP Idris da sauran su sun isa jihar Plateau kan harin da aka kai kwanan nan

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel