Nigerian news All categories All tags
Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS (hotuna)

Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS (hotuna)

Sanata mai wakiltan Abia ta arewa, Abaribe ya gurfana a gaban babban kotun tarayya dake Abuja.

A ranar Talata, 26 ga watan Yuni ne aka gurfanar da Abaribe bayan jami’an yan sandan farin kaya (DSS) sun kama shi a ranar Juma’a.

Ya kasance a kotu tare da lauyansa da wasu abokai da kuma hadimansa.

Sanatan, wanda ya kasance tsohon mataimakin gwamnan Abia ya kasance babban dan adawar gwamnatin Muhammadu Buhari.

Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS (hotuna)

Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS

Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS (hotuna)

Yanzu Yanzu: Sanata Abaribe ya gurfana a gaban kotu bayan kwanaki 5 da yayi a hannun DSS

KU KARANTA KUMA: Atiku ya bayar da tallafin N10m ga wadanda guguwar iska ya cika da su a Bauchi

A cewar hadiminsa, Nwokoma Okorie, an kama Sanata Abaribe ne ranar Juma’a 22 ga watan Yuni a shagon askinsa dake yankin Apo, Abuja, babban birnin tarayya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel