Gwamnantin jihar Abia ta karyata ikirarin da ake na fasa gidan yarin jihar

Gwamnantin jihar Abia ta karyata ikirarin da ake na fasa gidan yarin jihar

Kwamishinan yan sandan jihar Abia, Anthony Ogbizi, ya karyata rahoton da mutane keyi na cewa mutane 21 da ake zargi da ta'addanci sun tsere daga ofishin yan sanda dake Ohafia

Gwamnantin jihar Abia ta karyata ikirarin da ake na fasa gidan yarin jihar

Gwamnantin jihar Abia ta karyata ikirarin da ake na fasa gidan yarin jihar

Kwamishinan yan sandan jihar Abia, Anthony Ogbizi, ya karyata rahoton da mutane keyi na cewa mutane 21 da ake zargi da ta'addanci sun tsere daga ofishin yan sanda dake Ohafia.

DUBA WANNAN: Mata sun fara gwangwajewa da mota a kasar Saudiyya

Ogbizi yace ba gaskiya bane rahoton, sannan ya kara da cewa a sumamen da jami'an gurin sukayi, sun kama mutane 4, inda wasu daga cikin su kuma suka gudu.

Shugaban yan sandan yace duk wanda ake zargi suna da laifuka irin su, fashi da makami, garkuwa da mutane da kisan kai, an kaisu bangaren binciken manyan laifuka na jihar dake Umuahia, sannan za a cigaba da bincike a kansu.

Ya Kwatanta rahoton da farfagandar masu watsa labarai don bata musu suna, wanda a yanda yace, ya jawo fada da yan ta'addan jihar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel