Yanzu-yanzu: APC ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa

Yanzu-yanzu: APC ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa

- Biyo bayan lashe zabensa babu hamayya yanzu haka ya saba rantsuwar kama aiki

- APC dai yanzu ita ce jam'iyya mai mulki tun bayan da ta karbi ragama a hannun PDP a zaben 2015

- Amma ita ma yanzu haka tana fama da rikice-rikicen cikin gida masu yawan gaske wanda hakan ke da nasabar canza shugaban da su kayi

Yanzu haka dai uwar jam’iyyar APC ta kasa ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban da zai ja ragamar jam’iyyar na kasa baki daya biyo bayan lashe zaben da yayi babu hamayya a jiya a Abuja.

Yanzu-yanzu: APC ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa

Yanzu-yanzu: APC ta rantsar da Adam Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar na kasa

Ministan shari’a na kasa Abubakar Malami ne ya rantsar da shi.

KU KARANTA: Yan APC 3 daga jihar Kano sun yi hatsarin mota a hanyar su ta zuwa taron jam’iyyar a Abuja

Cikakken labrin na nan tafe…

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel