Wata kotu ta kwace Naira biliyan 2.2 na tsohon hafsan sojin saman Najeriya, ta ba gwamnati

Wata kotu ta kwace Naira biliyan 2.2 na tsohon hafsan sojin saman Najeriya, ta ba gwamnati

Wata alkaliyar kotun tarayya dake zamanta a garin Legas mai suna Mai shari'a Mojisola Olatoregun ta bayar da umurnin kwace kudade da kadarorin da suka kai darajar Naira biliyan 2.2 daga hannun tsohon hafsan sojin saman Najeriya Cif Air Marshal Adesola Amosu.

Wannan hukuncin dai na kotun ya biyo bayan karar da hukumar hana cin hanci ta kasa watau Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta shigar a gabanta.

Wata kotu ta kwace Naira biliyan 2.2 na tsohon hafsan sojin saman Najeriya, ta ba gwamnati

Wata kotu ta kwace Naira biliyan 2.2 na tsohon hafsan sojin saman Najeriya, ta ba gwamnati

KU KARANTA: Abu 5 da suka sa Najeriya ta doke Iceland

A wani labarin kuma, Wani sabon farmaki ta sararin samaniya da sojojin Najeriya suka kai a wasu garuruwan da ake kyautata zaton maboyar 'yan bindiga ne yayi sanadiyyar mutuwar daya daga cikin su mai suna Terwase Akwaza.

Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu, sojin Najeriya din sun fara kai farmakin ne a ranar Juma'ar da ta gabata a wani kauye mai suna Ayaka dake a cikin karamar hukumar Katsina Ala.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel