Bola Tinubu ya tona wani babban asirin jam'iyyar PDP da ta so kullawa a Najeriya

Bola Tinubu ya tona wani babban asirin jam'iyyar PDP da ta so kullawa a Najeriya

Daya daga cikin jiga-jigan tafiyar jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya kuma tsohon gwamnan Legas Asiwaju Bola Tinubu ya zargi jam'iyyar adawa ta PDP da shirya makarkashiyar takaita Najeriya har na tsawon shekaru 60.

Sai dai Cif Tinubu ya bayyyana cewa Allah cikin ikon sa ne ya ceto Najeriyar daga hannun su ta hanyar jam'iyyar su mai kudurin ceto kasar ta APC.

Bola Tinubu ya tona wani babban asirin jam'iyyar PDP da ta so kullawa a Najeriya

Bola Tinubu ya tona wani babban asirin jam'iyyar PDP da ta so kullawa a Najeriya

KU KARANTA: Musulunci zai mamaye Najeriya kafin 2043

Legit.ng ta samu cewa Cif Tinubu ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tsokaci game da yadda babban taron gangamin jam'iyyar ta su ya kasance inda suka zabi sabbin shugabanni a mataki na kasa.

A wani labarin kuma, Wani sabon farmaki ta sararin samaniya da sojojin Najeriya suka kai a wasu garuruwan da ake kyautata zaton maboyar 'yan bindiga ne yayi sanadiyyar mutuwar daya daga cikin su mai suna Terwase Akwaza.

Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu, sojin Najeriya din sun fara kai farmakin ne a ranar Juma'ar da ta gabata a wani kauye mai suna Ayaka dake a cikin karamar hukumar Katsina Ala.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel