Hotuna da bidyo: Hukumar ‘yan sanda ta ankarar da jama’a wasu sabbin dabaru da ‘yan fashi suka bullo da su

Hotuna da bidyo: Hukumar ‘yan sanda ta ankarar da jama’a wasu sabbin dabaru da ‘yan fashi suka bullo da su

A ranar juma’a, 22 ga wata, ne hukumar ‘yan sanda, ta shafin jami’in ta, Abba Kyari, na Facebook ta sanar da kama wasu ‘yan ta’adda dake fashi a kan iyakar Najeriya da kasar Benin.

‘Yan fashin na boye bindigar su samfurin AK47 da alburusai a karkashin sirdin babur kamar yadda zaku iya cikin faifan bidiyon dake kasa.

‘Yan fashin sun bayyana yadda suka kwaci motoci masu yawa daga hannun jama’a ta hanyar basaja a matsayin ‘yan achaba.

Hotuna da bidyo: Hukumar ‘yan sanda ta ankarar da jama’a wasu sabbin dabaru da ‘yan fashi suka bullo da su

'Yan fashi a kan babur

Hotuna da bidyo: Hukumar ‘yan sanda ta ankarar da jama’a wasu sabbin dabaru da ‘yan fashi suka bullo da su

Hukumar ‘yan sanda ta ankarar da jama’a wasu sabbin dabaru da ‘yan fashi suka bullo da su

Wadanda aka kama din su ne;

1. Femi Adegbile; mai shekaru 29, dan asalin karamar hukumar Ologuneru ta jihar Oyo

2. John Ajayi; mai shekaru 41, dan asalin kasar Benin

DUBA WANNAN: Jerin sabbin shugabannin jam'iyyar APC 11 da aka zaba tare da Oshiomhole a jiya

3. Ajayi Kamoru; mai shekaru 47, dan asalin kasar Benin

4. Emil Goduo; mai shekaru 34, dan asalin kasar Benin da

5. Saheed Shosanya; mai shekaru 27, dan asalin karamar hukumar Odeda dake jihar Ogun

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel