Taron Kasa; Jiga-jigan APC na can ta kacame musu kan wata kujera da kowa ke son nasa ya gada

Taron Kasa; Jiga-jigan APC na can ta kacame musu kan wata kujera da kowa ke son nasa ya gada

- Mal. Bala Buni ne ke kan kujerar yanzu

- Kashim Imam ke kokarin maye kujerar

- Su kuma jiga-jigan sun kasa daidaitawa

Taron Kasa; Jiga-jigan APC na can ta kacame musu kan wata kujera da kowa ke son nasa ya gada

Taron Kasa; Jiga-jigan APC na can ta kacame musu kan wata kujera da kowa ke son nasa ya gada

A taron APC da ake yi yanzu haka a Eagle Sakwaya, watau Abuja babban birnin kasar nan, ta tabbata kai zai rarrabu kan wasu mukamai da kowanne jigo ke ganin bangarensa ya kamata ya amshi kujerar, ko kuma a yankin ma, kowa na da nasa dan takarar.

Yanzu dai, tsakanin manyan jam'iyya, da ma gwamnoni, akwai rarrabuwar kayuka, kan ko waye zaai maye gurbin ko kuma tazarce kan kujerar Sakataren jam'iyya na kasa, watau National Sakatare.

Wasu dai na son na kan kujerar ya ci gaba, wasu kuma na son sabon jini, watau ko Mal. Bala Buni, ko kuma Kashim Imam, kujerar dai tana hannun yankin arewa maso gabas ne.

DUBA WANNAN: Biliyan biyu a asususn dansanda a boye

Jam'iyya mai mulki dai, ga dukkan alamu zata koma hannun Bola Ahmad Tinubu, gaba daya, inda zata nada Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban NLC, kuma tsohon gwamnan jihar Edo, tsohuwar Bendel, wanda Tinubun ya kawo don maye kujerar Oyegun.

Ku biyo mu muna tafe da bayanai daga taron, da ma sharhi daki-daki, na ido biyu, da na bayan fage...

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel