Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja (hotuna)

A ranar Laraba, 20 ga watan Yuni rundunar sojin sama na Najeriya ta kaddamar da gini biyu mai dakuna 10 a sansaninta dake Clinton Drive, Abuja.

Ginin wanda cike yake da kayan aatu anyi shi ne domin inganta isasshen muhalli ga jami’an dake aiki a wurare daban-daban a Abuja.

Da yake Magana a wajen taron shugaban hafsan sojin kasar Air Marshal Sadique Abubakar wanda ya samu wakilcin Air Vice Marshal Ibrahim Yahaya yace an gina wadannan gidaje ne domin magance matsalolin muhalli wanda ke kawo cikas ga sojin.

Ya sha awashin ganin an inganta wajen kwanan duk wani jami’i.

Ga hotunan a kasa:

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja (hotuna)

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja

KU KARANTA KUMA: Ai da ka dawo mana da kasafin kudin tunda baka amince da gyarar da mu kayi ba- Melaye ya fadawa Buhari

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja (hotuna)

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja (hotuna)

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja (hotuna)

Rundunar sojin sama ta kaddamar da gaggarumin aiki ga jami’anta dake Abuja

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel