Kiristocin Arewa sun yi kaca-kaca da hadimar Shugaba Buhari

Kiristocin Arewa sun yi kaca-kaca da hadimar Shugaba Buhari

Gamammiyar kungiyar kiristocin Najeriya 'yan asalin Arewa da ke da mambobin ta a dukkan jahohin yankin 19 sun yi tofin Allah-tsine ga hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari mai suna Lauretta Onochie.

Kungiyar dai ta ce abun takaici ne yadda hadimar tayi anfani da kalamai munana ga 'ya'yan kungiyar inda ta siffanta su da 'tsutsotsi' a shafin ta na sadarwar zamani ta Tuwita.

Kiristocin Arewa sun yi kaca-kaca da hadimar Shugaba Buhari

Kiristocin Arewa sun yi kaca-kaca da hadimar Shugaba Buhari

KU KARANTA: Tarihi ba zai taba mantawa da Jonathan ba - Atiku

Legit.ng ta samu cewa hadimar shugabar kasar dai ta siffanta 'yan kungiyar ne da tsutsotsi a wani sako da ta wallafa a shafin na ta game da ziyarar da Firaministar Birtaniya ta kai masallaci.

A wani labarin kuma, hukumar dake kula da harkokin lauyoyi a Najeriya ta gayyaci Firdausi Amasa, lauya mace musulma da ta dage sai ta sa hijab rantsuwar su ta lauyoyi.

Wannan dai na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kungiyar nan mai rajin kare hakkin musulman Najeriya ta MURIC ta fitar inda ta bayyana jin dadin ta game da hakan.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel