Tsohon IGP Gambo Jimeta bai rasu ba – Iyalansa sun tabbatar

Tsohon IGP Gambo Jimeta bai rasu ba – Iyalansa sun tabbatar

Iyalan tsohon Sufeto Janar na yan sanda, Gambo Jimeta sun tabbatar da cewa tsohon shugaban yan sandan na nan da ransa.

Da farko jaridar Premium Times ta rahoto cewa wani makusancin iyalan ya sanar da su cewar Jimeta ya mutu.

Sai dai iyalansa sun karyata rahoton sunce tsohon shugaban yan sandan na raye mai mutu ba.

Tsohon IGP Gambo Jimeta bai rasu ba – Iyalansa sun tabbatar

Tsohon IGP Gambo Jimeta bai rasu ba – Iyalansa sun tabbatar

‘Yar Jimeta wacce ta kasance ma’aikaciyar gwamnati ta tabbatar da cewar mahaifinta na raye a ranar Laraba.

KU KARANTA KUMA: Kuniyar Boko Haram ta hallaka Sojin Najeriya 9

Daga karshe jaridar Premium Times ta ba iyalan shugaban yan sandan hakuri akan akasin da aka samu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a domin samun ingantattun labarai:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa ko Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel