Cikin Hotuna: Saraki ya Jagoranci tawagar Majalisar Dattawa zuwa Kasar Rasha

A ranar Talatar da ta gabata ne shugaban Majalisar Dattawa Abubakar Bukola Saraki, ya jagoranci tawagar 'yan Majalisar sa zuwa kasar Rasha domin ziyarar aiki ta kwanaki uku inda za su gana da Majalisar Kasar kamar yadda shafin jaridar The Punch ya bayyana.

Cikin Hotuna: Saraki ya Jagoranci tawagar Majalisar Dattijai zuwa Kasar Rasha

Kamar yadda shugaban Majalisar ya bayyana a shafin sa na dandalin sada zumunta, manufar wannan ziyara ita ce inganta harkoki na gudanar da majalisa tare a inganta alaka da kuma dangartakar dake tsakanin kasashen biyu.

KARANTA KUMA: Shugaban NHIS ya shiga cikin sabon rikici na Zambar N25bn da Ma'aikatar sa

Tawagar 'Sanatocin ta hadar da; Godswill Akpabio, Olusola Adeyeye, Monsurat Sunmonu, Duro Faseyi, Obinna Ogba da Ibrahim A Danbaba inda Jakadan Najeriya zuwa kasar Rasha, Sanata Steve Davies ya sauke su tare da maraba.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel