Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018 yanzun nan a fadar shugaban kasa da ke Aso Villa, babban birnin tarayya Abuja.

Shugaban kasan ya gabatar da kasafin kudin N8.612 trillion ga majalisar dokokin tarayya ne tun watan Nuwamban 2017 Daga baya, yan majalisan suka kara N508 billion, bayan watanni shida da karban takardan kasafin kudin.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Wadanda suka halarci taron rattaba hannun sune matamakin shugaban kasa, Faresa Yem Osinbajo; mininstan kudi, Kemo Adeosun; shugbaban kwamtin majalsar dattawa kan kasafin kudi, Danjuma Goje; bulaliyar majalisa, Ado Doguwa; sakataen gwamnatn tarayya, Boss Mustapha.

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin 2018

Sauran sune ministan kasafin kud, Udo Udoma; karamar ministar kudi, Zainab Ahmad Shamsuna; mataimakin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Bala Ibn Na Allah; hadiman shugaban kasa kan al'amuran majalisa, Ita Enang da Kawu Sumaila.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel