Hotunan motar miliyan 7 da wani dan Najeriya ya siyawa budurwar dankon sa

Hotunan motar miliyan 7 da wani dan Najeriya ya siyawa budurwar dankon sa

- Wani dan Najeriya mawaki ya siyawa budurwar dankon sa motar Naira miliyan 7

- Mawakin, mai suna Shaa Shuga ya ce motar kyauta ce domin ya nuna kaunar sa

- Lamarin dai ya dauki hankali sosai a kafafen sadarwar zamani

Wani mawaki a Najeriya mai suna Shaa Shuga ya bayyanawa duniya wata kyautar motar Naira miliyan 7 da ya siyawa diyar robar sa da yace kyauta ce a gareta domin ya nuna kaunar sa a gare ta.

KU KARANTA: An kara samun yar takarar shugaban kasa a 2019

Shi dai mawakin, ya saki hotunan 'yar tsanar ce tare da motar da ya siya mata a shafukan sa na kafofin sadarwar zami.

Tuni dai mutane da dama suka rika tururuwa suna taya shi da budurwar dankon ta sa murna tare da fatan alheri.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel