Zaben 2019: Sarki Sanusi ya goyi bayan wani dan takarar shugaban kasa ba Buhari ba

Zaben 2019: Sarki Sanusi ya goyi bayan wani dan takarar shugaban kasa ba Buhari ba

Fitaccen sarkin nan na Kano kuma babban masani a harkokin tattalin arziki Muhammadu Sanusi na II ya bayyana cewa tabbas Kingsley Moghalu ya cancanci ya iya jagoranta Najeriya a matsayin shugaba.

Sarki Sanusi dai ya bayyana hakan ne a fadar sa ta Kano a lokacin da ya karbi bakuncin dan takarar shugabancin kasar da ya kai masa ziyarar ban girma a ranar Asabar din da ta gabata.

Zaben 2019: Sarki Sanusi ya goyi bayan wani dan takarar shugaban kasa ba Buhari ba

Zaben 2019: Sarki Sanusi ya goyi bayan wani dan takarar shugaban kasa ba Buhari ba

KU KARANTA: Hotunan yan mata 2 da suka yi shigar banza har jami'an tsaro suka kama su

Legit.ng ta samu cewa da yake jawabi, Sarkin ya gargadi yan siyasa da su zamo masu kishin kasa tare da burin ciyar da kasar gaba a kowane lokaci ba wai burin azurta kan su ba.

A wani labarin kuma, Wata mace mai kamar maza mai suna Princess Oyenike Oyedele Roberts 'yar asalin Najeriya amma da ke da zama a kasar Amurka ta fito ta bayyana ra'ayin ta na sake tsayawa takarar shugabar kasar Najeriya a zabe mai zuwa.

Kamar yadda muka samu dai, 'yar takarar ta kuma bayyana cewa za ta nemin tikitin jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ne.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel