Majalisar dokokin Ekiti ta dakatar da dan majalisa mai bacci

Majalisar dokokin Ekiti ta dakatar da dan majalisa mai bacci

Majalisar dokokin jihar Ekiti ta dakatar dad an majalisa mai wakiltan mazabar Ikere, Mista Sunday Akinniyi, kan zargin ta’addanci da kuma bacci a shekaru uku da suka gabata.

Yan majalisan sun kuma dakatar da Akinniyi daga zuwa harabar majalisar sannan kuma an bukaci magatakardan da ya je ya shigar da korafi akan barazana ga mamban keyi ga rayukan mutane a hukumomin tsaro.

Shugaban kwamitin bayanai na majalisar, Dr Samuel Omotoso, yace dakatarwan ya biyo bayan zarge-zarge da shugaban kasuwanci, Tunji Akinleye yayi akansa.

Majalisar dokokin Ekiti ta dakatar dad an majalisa mai bacci

Majalisar dokokin Ekiti ta dakatar dad an majalisa mai bacci

An yanke masa wannan hukunci ne bisa ga wani rahoto da aka gabatar bayan kwamitin majalisar karkashin Ayodele Fajemilehin ta gudanar da bincike.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Buhari zai sanya hannu a kasafin kudin 2018 a mako mai zuwa - Adesina

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jajirce wajen ganin ta binciki wadannan mutane musamman ma tsoffin gwamnonin kasar.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Za ku iya samun mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel