Jam’iyyarmu na sauya rayuwar yan Najeriya, sauran jam’iyyu duk wasa suke – Jigon APC

Jam’iyyarmu na sauya rayuwar yan Najeriya, sauran jam’iyyu duk wasa suke – Jigon APC

Wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a babban birnin tarayya, Abuja Mathias Aliu, yace manufofin jam’iyyar na sauya rayukan yan Najeriya a fadin kasar.

Aliu, hadimin shugaban kungiyar Abuja Municipal Area Council (AMAC), ya bayyana hakan a wajen kaddamar da buhuhunan shinkafa wanda akayi a Abuja a ranar Laraba, 15 ga watan Yuni.

Yace bazama a iya kwatanta kokarin da gwamnatin shugaba Buhari tayi a hukumomi daban-daban tafannin tattalin arziki ba.

Yace jam’iyyar na neman duk wani goyon baya da zai kai tag a nasara a 219 domin duk sauran jam’iyyun yan wasan kwaikwayo ne..

Jam’iyyarmu na sauya rayuwar yan Najeriya, sauran jam’iyyu duk wasa suke – Jigon APC

Jam’iyyarmu na sauya rayuwar yan Najeriya, sauran jam’iyyu duk wasa suke – Jigon APC

A halin da ake ciki, Gwamnonin jam’iyya mai mulki wato APC guda bakwai, tare da babban jigon jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban jam’iyyar na farko, Cif Bisi Akande sun kai ziyarar bangirma ga ofishin yakin neman zaben Adams Oshiomhole, dan takarar shugabancin jam’iyyar dake kan gaba.

KU KARANTA KUMA: Yadda Shema ya yi sama da fadi akan kudaden kananan hukumomi – Mai shaida

Gwamnonin da Oshiomhole ya jagoranta domin zaga ofishin yakin neman zaben sun hada da included Atiku Bagudu, Kebbi; Ibikunle Amosun, Ogun; Rotimi Akeredolu, Ondo; Umar Ganduje, Kano; Tanko Al-Makura, Nasarawa; Simon Lalong, Plateau; da kuma Yahaya Bello na jihar Kogi.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Za ku iya samun mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel