An cafke wani mutum da ake zargi da shiga ka’aba da man fetur, kalli bidiyo

An cafke wani mutum da ake zargi da shiga ka’aba da man fetur, kalli bidiyo

A yau ne aka kama wani mutum da ake zargi da shiga cikin dakin ka’aba da man fetur.

Wata mata, Aisha Alubankudi, c eta yada faifan bidiyon dake nuna mutane a cikin ka’abar na kokarin yiwa mutumin rubdugu kafin daga bisani askarawa su kama shi su tafi das hi.

Ko a satin day a gabata saida aka samu wani mutum ya fado daga kan benen dakin ka’abar, kuma nan take ya mutu ko shurawa bai yi ba.

Kalli faifan bidiyon a kasa:

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel