Ramalan Yero ya halarci rufe Tafsirin Sheikh Gumi na bana (hotuna)

Ramalan Yero ya halarci rufe Tafsirin Sheikh Gumi na bana (hotuna)

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Dr Mukhtar Ramalan Yero ya halarci rufe tafsirin Sheikh Ahmad Gumi.

An dai gudanar da taron rufe tafsirin ne a masallacin Sultan Bello dake jihar Kaduna a ranar Talata, 13 ga watan Yuni.

Sheikh Gumi yayi wa tsohon gwamnan nasiha tare da addu'ar Allah ya kara masa tsoran Sa da hakuri da juriya da tausayin al'umma.

Ga hotunan a kasa:

Ramalan Yero ya halarci rufe Tafsirin Sheikh Gumi na bana (hotuna)

Ramalan Yero ya halarci rufe Tafsirin Sheikh Gumi na bana

Idan dai bazaku manta ba a kwanakin baya ne hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta gurfanar da tsohon gwamnan inda ta wallafa wani hotonsa rike da kwalin dake nuni ga laifin da ake tuhumarsa.

KU KARANTA KUMA: Kalli mai shari’a Adebukola Banjoko wacce ta yankewa tsoffin gwamnoni 2 masu ji da iko hukuncin zaman gidan kurkuku na shekara 28

Hakan ya haifar da cece kuce har ya kai sheikh Gumi yayima hukumar tare da shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin samun ingantattun labarai, bide mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel