Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Tabbass sojoji sun cancanci jinjina da karramawa na mussaman duba ga yadda suka sadaukar da duk wani jin dadi na rayuwarsu duk don su kare martabar kasarsu.

Suka jingine duk wani jin dadi na rayuwa hade da iyalansu domin ganin mutanen kasarsu cikin ingantaccen tsaro.

Yayinda mutane ke kwance akan hadaddun gadajensu, cikin kwawatattun dakuna wanda suka sha ado da kayan alatu, sannan kuma suna daga kwance suke ganin cewa ba’a basu tsaron da ya kamata.

A daidai wannan lokaci su kuma sojoji na nan a filin daga domin tabbatar da duk wani motsi don gudun kada wani abu ya samu mutanen dake kwance a nasu gidajen.

Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Suna bacci ne da ido daya saboda shirin koda ta kwana, babu shakka babu wanda ya kai sojoji kasancewa cikin hatsari. Basu da wani rayuwa nasu na kansu sai na tsaron mutane.

KU KARANTA KUMA: Kalli hotunan 'yan wasan Super Eagles a yayinda suka isa kasar Rasha

Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Kalli yadda sojoji ke shan gwagwarmaya domin kare al’umman kasarsu yayinda su kuma suke kwace suna walawa

Suna wacce a dajin Allah cike da kadaici, iyaalansu na gida cike da kewa da fargaba. Sanyi ya zo ya riske su, ruwa yazo ya dake su. Jinjina na musamman ga dakarun soji.

Allah ya ci gaba da kare su tare da basu juriya da Karin kare martabar kasar su.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin samun ingantattun labarai, bide mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel