Kalli Hadiza Muhammad, daya daga cikin jami’an yan sandan Najeriya mata mafi kyawu
Akwai wani lamari na musamman game da kyawawan yan mata a cikin khaki. Zaka ga sun hada karfi, jarumta da kuma kyau ta yadda a koda yaushe sukan zama abun sha’awa.
Wasu kyawawan hotunan wata matashiya dake aikin yar sanda ya yi shawagi a yanar gizo sannan kuma mutane da dama sun zautu da irin kyawunta.
Mutane da dama sun zauce akan Hadiza Muhammed bayan sun ga irin kyawawan hotunan da take wallafawa a shafinta na Instagram.
Kalli hotunanta a kasa:
KU KARANTA KUMA: Kalli hotunan 'yan wasan Super Eagles a yayinda suka isa kasar Rasha
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin samun ingantattun labarai, bide mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng