Kalli hotunan 'yan wasan Super Eagles a yayinda suka isa kasar Rasha
Yan wasan Najeriya sun isa kasar Rasha domin fafatawa a gasar cin kofin duniya ta 2018. Sun isa kasar ne cikin dare.
Za'a fara gwarawa ne a ranar 14 ga watan Yuni inda mai masaukin baki Rasha za ta bude filin da Saudiyya.
A ranar 16 ga wata ne Najeriya za ta soma karawa da kasar Croatia, wanda ya kunshi Iceland da kuma Argentina.
'Yan wasan sun isa Rasha ne bayan sun kammala atisaye a kasar Austria.
Ga hotunan isar su a kasa:
KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Sojoji da yan banga sun dakile wani hari da Boko Haram suka kai Madagali an lalata gidaje 13
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin samun ingantattun labarai, bide mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng