Keke-da-keke: Shugaban Amurka Trump ya ganawa da takwaran sa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un (Bidiyo)

Keke-da-keke: Shugaban Amurka Trump ya ganawa da takwaran sa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un (Bidiyo)

- Trump ya ganawa da takwaran sa Kim Jong Un

- An ga shugabannin kasar suna raha tare da musabaha da juna

- Ganawar ta kusan mintuna 40 mai cike da tarihi ce

Bayan zafafan kalamai na razani da tsoratarwa da suka rika mayarwa junan su, shugabannin kasashen Amruka Donald Trump da takwaran sa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un sun yi ganawar keke-da-keke a kasar Singapore.

Keke-da-keke: Shugaban Amurka Trump ya ganawa da takwaran sa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un (Bidiyo)

Keke-da-keke: Shugaban Amurka Trump ya ganawa da takwaran sa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un (Bidiyo)

KU KARANTA: Kiristoci 36 suka musulunta hannun Malam Daurawa

Majiyar mu dai ta tabbatar mana da cewa shugabannin sun hadu ne tare da gaisawa da kuma sumbantar juna a gaban 'yan jarida kafin daga bisani su shiga ganawar sirri ta kusan mintuna 40.

Legit.ng ta samu cewa kafin dai wannan tattaunawar ta su, dukkan shugabannin kasashen sun yi ta aikewa da zafafan kalaman yaki da farfaganda ga junan su.

Ana kallon ganawar dai ta fitattun shugabannin a matsayin muhimmiya musamman ma ga zaman lafiyar duniya baki daya.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel