2019: Wani babban Fasto na hararan kujerar Buhari

2019: Wani babban Fasto na hararan kujerar Buhari

Wani babban lauya kuma Fasto a cocin Redeemed Christian Church of God, RCCG, Emmanuel Ikechukwu, ya kaddamar da kudirin tsayawa takara a zaben 2019 tare da kudirin ceto kasar daga koma bayan tattalin arziki.

Faston wanda ya kasance haifafan jiar Imo, fasto a jihar River ya kaddamar da kudirin takarar ne a jiya karkashin jam’iyyar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo wato African Democratic Congress, ADC.

Yace a lokacin da gwamnatn shugaba Buhari mai mulki ta zo da shirin yaki da cin hanci da rashawa, ta tsorata masu hannun jari da dama inda suka ware.

Ya jadadda cewa bai kamata shugaba ya tsorata mutane ba. Kokari mutun zai yi don ganin ya magance koma bayan tattalin arziki.

2019: Wani babban Fasto na barazanar kwace kujerar Buhari

2019: Wani babban Fasto na barazanar kwace kujerar Buhari

A halin da ake ciki, Festus Keyamo, babban lauya kuma daraktan kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa a titunan kasar za’a yanke hukuncin wanda zai zamo shugaban kasa na gaba.

KU KARANTA KUMA: Mun fasa kai karar Falz akan wakar Shaku Shaku – Kungiyar kare hakkin Musulmi

Ya yi sharhin ne a shafinsa na Twitter, @fkeyamo, a ranar Litinin, 11 ga watan Yuni.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel