2019: Zuwa yanzu jam’iyyu 13 ke hararar kujeran shugaba Buhari (jerin sunaye)

2019: Zuwa yanzu jam’iyyu 13 ke hararar kujeran shugaba Buhari (jerin sunaye)

A ranar 9 ga watan Janairu, hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta saki tsarin zaben 2019.

Tsarin zaben wanda shugaban hukumar zaben ya saki ya haddasa cece-kuce bayan yan majalisa sunyi yunkurin kafa dokar da zai yi gyara ga tsarin zaben.

Lamarin da aka shigar da kara kotu sannan kotu ta yanke hukuncin cewa majalisun dokokin kasar basu da iko akan chanja tsarin zabe.

Don haka, jaridar Daily Trust ta kawo jerin wasu jam’iyyu dake hararar kjeran shugaban kasa a zabe mai zuwa.

2019: Zuwa yanzu jam’iyyu 13 ke hararar kujeran shugaba Buhari (jerin sunaye)

2019: Zuwa yanzu jam’iyyu 13 ke hararar kujeran shugaba Buhari (jerin sunaye)

Jam’iyyun sun yanke shawarar fitar da yan takarar shugabancin kasarsu a zabe mai zuwa.

KU KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ya sauka kasar Moroko, an masa tarbar girma (Hotuna)

Yayinda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kudirinsa na sake takara karo na biyu a karkashin jam’iyyar All progressives Congress (APC), sauran jam’iyyun siyasa suna korarin ganin sun tsige shugaban kasar.

Wasu daga cikin jam’iyyun sun hada da:

1. All Progressives Grand Alliance (APGA),

2. Social Democratic Party (SDP),

3. Democratic Peoples Congress (DPC),

4. African Democratic Congress (ADC)

5. Accord Party (AP) 6. Action Alliance (AA)

7. Freedom and Justice Party (FJP)

8. Young Progressives Party (YPP),

9. Green Party (GP), PAY

10. Advanced Peoples Democratic Party (APDA)‎

11. United Progressive Party (UPP),

12. Action Democratic Party (ADP) and 13. Action Peoples Party (APP).

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel