Duba hotunan bikin dan tsohon shugaban kasa Gowon
A jiya ne, Musa, dan tsohon shugaban kasar Najeriya, Yakubu Gowon, ya angwance da amaryar sa, Vivienne Agbonkhese, a birnin Birnin na jihar Edo.
A shekarar 2016 ne Gowon dad an sa suka shiga bakin ‘yan Najeriya bayan Gowon ya amince da Musa a matsayin dan cikin sa shekaru 48 bayan haihuwar sa.
DUBA WANNAN: An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur'ani yana konawa a jihar Kogi
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng