An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi (Hotuna)

An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi (Hotuna)

Wani Fasto da masu taya shi aiki sun shiga hannu bayan an kama su suna kona takardun Qur’ani mai girma bayan sun yayyaga shi.

An kama Faston, da ba a bayyana sunan sa ba, da mukarrabansa dumju-dumu na kona Qur’anin daf da babban masallacin garin Ankpa a jihar Kogi ranar Juma’a, 8 ga watan mayu.

Kona Qur’ani ya fusata wasu matasa har ta kai ga sun ladawa Faston da yaran sa dukan kawo wuka. Saidai, Allah ya takaita da sauran kwanan mutanen a gaba, ‘yan sanda sun zo kafin jama’a su dauki doka a hannun su.

An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi (Hotuna)

An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi

An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi (Hotuna)

An kama wani Fasto dumu-dumu yana yayyaga Qur’ani yana konawa a jihar Kogi

Ya zuwa lokacin da mu ke hada wannan rahoto ba a san dalilin Fasto da yaran san a yin hakan ga littafin Qur’ani mai tsarki ba.

A wani labarin da Legit.ng ta kawo maku, kun ji cewsar wani babban Fasto a jihar Ebonyi ya koma Musulunci bayan ya yi mafarki da Allah, a cewar sa.

DUBA WANNAN: Sai bayan kwana biyu kuma: Shugaba Buhari ya shilla kasar Morocco (Hotuna)

A wani faifan bidiyo dake yawo a dandalin sada zumunta na yanar gizo, Faston, ya bayyana cewar mahaifin sa ma Fasto kuma gwamnan jihar Ebonyi, Dakta Sam Egwu, kawun sa ne.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel