Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar yakin neman zaben sa (hotuna)

Shugaban kasa Muhmmadu Buhari ya karbi bakuncin tawagar kungiyar yakin neman zabensa wato ‘Buhari Campaign Organisation’.

Shugaban kasar ya karbi bakuncinsu ne a daren ranar Juma’a 8 ga watan Yuni a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar yakin neman zaben sa (hotuna)

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin kungiyar yakin neman zaben sa

KU KARANTA KUMA: Dan majalisar tarayya daga jihar Jigawa ya sha da kyar a hannun masu zanga-zanga

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Buhari ya sha ruwa tare da kungiyoyin matasa daban-daban da suka hada da mawaka daga Arewaci da Kudancin Najeriya da kuma jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) da na Turanci (Nollywood).

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel