Sambaleleiyar budurwa ta kara fallasa wani Farfesa da ke kwanciya da dalibai a jami'ar Najeriya

Sambaleleiyar budurwa ta kara fallasa wani Farfesa da ke kwanciya da dalibai a jami'ar Najeriya

Kimanin kasa da wata daya bayan da wata daliba ta fallasa wani malamin ta a jami'ar Obafemi Awolowo University, dake jihar Osun da ya nemi ya kwanta da ita, wata budurwar ma daga jami'ar garin Legas ita ma ta kara fallasa wani malamin.

Ita dai wannan budurwar daga jami'ar Legas din wadda aka boye sunan ta saboda dalilai na tsaro ta ce sunan Farfesan da ya ci zarafin nata shine Olusegun Awonusi.

Sambaleleiyar budurwa ta kara fallasa wani Farfesa da ke kwanciya da dalibai a jami'ar Najeriya

Sambaleleiyar budurwa ta kara fallasa wani Farfesa da ke kwanciya da dalibai a jami'ar Najeriya

KU KARANTA: An sanar da rufe majalisar wakilai da ta dattijai a Najeriya

Legit.ng ta samu cewa dalibar har ila yau ta kuma ma yi barazanar fitar da hotunan farfesan da yake tsirara wanda tana da su da dama.

A wani labarin kuma, Biyo bayan matakan da gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta dauka na kara haraji a kan giya da taba a kasar nan tun daga ranar 1 ga watan Yunin da ta gabata, hakan ya tilastawa kamfanonin da ke sayar da kayayyakin kara farashin shu da akalla kaso 15 cikin 100.

Wannan ne ma ya sa shugaban wani kamfanin dake sayar da giya a garin Legas da ya bukaci a sakaya sunan sa ya bayyana cewa tuni kamfanin su yayi kwaskwarima a farashin giyar su inda kiret yanzu ya koma Naira dubu 3 da dari biyar sabanin Naira dubu 3 da yake a da.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel