Kalli bidiyon Sojojin Najeriya yayin tafiyarsu Hatsabibin Dajin Sambisa domin ragargazar Boko Haram
- Matsalar tsaro tana gab karewa baki daya
- Domin sauran kiris Shekau ya zo hannun Sojojin Najeriya
- Maganar da ake yanzu haka sun nufi Dajin Sambisa
Yanzu haka dai Sojojin Najeriya sun nufi hatsabibin Dajin nan na Sambisa domin kamo shugaban kungiyar 'yan ta'adda na Boko Haram Abubakar Shekau.
KU KARANTA: An yi ma Dansandan dake Tafsirin Qur’ani karin girma zuwa Kwamishinan Yansanda
A Wani bidiyo da ya bazu a yanar gizo ya nuna yadda wani Sojin Najeriya daga jahar Anambra yake Magana da harshen Igbo (Iyamuranci) yana cewa zasu kutsa kai cikin Dajin ne domin kamo Shekau ko a raye ko a mace.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng