Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Manjo Janar Irabor ya bukaci dakarun sojoji da su aminta da shugabannin siyasa da na soji a Chadi wajen kawo karshen yan ta’addan Boko Haram.

Irabor ya bayyana hakan ne a yau Alhamis 7 ga watan Yuni yayinda yake jawabi ga sojojin Najeriya da na Kamuru a Wulgo iyakar Najeriya da Kamaru.

Yace babban aikin sojoji shine kawo mafita ga matsalolin tsaro da kasashen ke fuskanta, tare da bin dokokin da shugabannin siyasa da na sojoji suka bayar.

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Ya kalubalanci dakarun da su ajiye banbancin kasa su fuskanci kawo karshen yan ta’addan Boko Haram da suka addabi kasashen.

KU KARANTA KUMA: Yan majalisa sun sha da kyar lokacin zaben karamar hukuma a Kaduna (hotuna)

Ga karin hotuna daga taron:

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Ku aminta da shugabannin siyasa da na soji wajen kawo karshen ta’addanci – Kwamanda ga dakarun soji

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel