Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar kwastam shiyar jihar Ogun ta yi babban kamun kayayyaki daga hannun yan cuwa-cuwa da ke kokarin shigo da haramtattun kayayyaki Najeriya ta barauniyar hanya.

Hukumar ta bayyana wannan nasara ne ta Kakakin hukumar, Maiwada A, a wani jawabi da ya saki yau Laraba, 6 ga watan Yuni, 2018.

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Ga jerin abubuwan da suka damke:

Motoci 51

Buhuhunan shinkafa 5,103

Galolin man gyada 135 kegs (Lita 25)

Buhub siga 33

Buhuhunan takalma

Tayoyin mota 129

Galolin man fetur 102 (Lita 25)

Buhun jakunkunan mata 1

Sabuwar mota kirar Range Rover (velar) 2018/2019

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Hukumar Kwastam ta yi babban kamu

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel