Sanata Stella Oduah ta canja sheka daga PDP zuwa APGA

Sanata Stella Oduah ta canja sheka daga PDP zuwa APGA

Tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, kuma Sanata mai wakiltar arewacin jihar Anambra, Sanata Stella Oduah, ta canja sheka daga babbar jam'iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA)

Sanata Stella Oduah ta canja sheka daga PDP zuwa APGA

Sanata Stella Oduah ta canja sheka daga PDP zuwa APGA

Tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, kuma Sanata mai wakiltar arewacin jihar Anambra, Sanata Stella Oduah, ta canja sheka daga babbar jam'iyyar adawa Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA).

DUBA WANNAN: Shari'a sabanin hankali: An tura su gidan kaso na wata tara-tara saboda sun saci wayar wuta

Ta samu rakiyar Sanata Victor Umeh zuwa babbar sakatariyar jam'iyyar ta APGA, inda shugaban jam'iyyar ta kasa Dr. Victor Oye ya karbe ta.

Canja shekar tata zuwa jam'iyyar shine ya kawo a yanzu haka jam'iyyar tana da sanatoci guda biyu, banda 'yan majalisar tarayya guda shida da suke yanzu haka a jam'iyyar.

Ku biyo mu zaku ji yanda ta kaya a gaba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel