Hotunan magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Hotunan magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Dubun wani magidanci day a yiwa wata yarinya mai shekaru 5 fyade har sau uku ta cika bayan da jama,a suka kama shi. Lamarin ya faru ne a garin Fatakwal na jihar Ribas.

Wata ma’abociyar amfani da dandalin sada zumunta na Facebook, Carolina Egwuatu, ce ta kwarmata labarin kama magidanci.

Carolina ta bayyana cewar lamarin ya matukar bata mata rai da daure mata kai, kasancewar mutumin na da aure kuma hard a haihuwa amma hakan bai hana shi aikata fyade ga karamar yarinya, maras cikakken hankali da wayo ba.

Hotunan magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Hotunan magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Sannan ta kara da cewar an mika mutumin hannun jam’ian ‘yan sanda domin daukan mataki a kan sa a yayin da ita da wata ‘yar uwar ta suka tafi asibiti domin yiwa yarinyar gwaje-gwaje.

DUBA WANNAN: An kori dan sandan da ya yi harbi tare da raunata mutane 4 yayin taron jam'iyyar APC

Batun yiwa kananan yara Fyade na kara samun gindin zama a sassan Najeriya domin kusan kullum ka bude Radiyo ko karanta labarai, zai wuya ba a samun labara makamancin wannan ba.

Hotunan magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Magidanci da aka samu da laifin fyade karamar yarinya mai shekaru 5

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel