Kalli mummunan yanayin da wani asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Kalli mummunan yanayin da wani asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Wani mutumi ya bayyana irin mummunan yanayin da ya riski wani cibiyar lafiya mai suna Barau Dikko Speacialist Hospital.

Mutumin mai suna Isa Ya’u ya wallafa a shafinsa na Facebook domin nemawa wannan cibiyar lafiya agajin gaggawa.

A cewar Ya’u waje yafi cancanta a kira shi da ma’aikatar raba cututtuka ba wai asibiti ba saboda tarin kazantar dake cike da wajen.

Ya gano hakan ne a ziyarar da suka kai asibitoci a watan Ramada domin yiwa marasa lafiya hasafin abunda ya sawwaka.

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki

A cewarsa gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya zuba miliyoyin naira domin a gyara asibitin sannan a dibi ma’aikata.

KU KARANTA KUMA: APC ce za ta ci gaba da mulkin Najeriya har illa ma sha Allah - Mama Taraba

Da yayi hira da marasa lafiya sun bayyana masa yadda suke tashi a kullun suna tarar da kyankyasai nayiwa abicinsu da kofunansu kawanya.

Karin hotuna:

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki (hotuna, bidiyo)

Kalli mummunan yanayin da wani Asibitin Arewa ke ciki

Ga bidiyon:

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel