Yanzu Yanzu: Sabuwar PDP ta janye daga tattaunawa da APC

Yanzu Yanzu: Sabuwar PDP ta janye daga tattaunawa da APC

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na iya kasancewa cikin rikici bayan sabuwar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), wacce ta kasance yar adawar jam’iyya mai mulki ta janye daga tattaunawar da suke shirin yi.

Ya kamata ace kungiyar ta gana da Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Litinin, 4 ga watan Yuni don magance sabaninsu.

Premium Times ta rahoto cewa Abubakar Baraje wanda ya kasance shugaban kungiyar a wata sanarwa ya zargi APC da rashin yiwa mambobinsa adalci.

Yanzu Yanzu: Sabuwar PDP ta janye daga tattaunawa da APC

Yanzu Yanzu: Sabuwar PDP ta janye daga tattaunawa da APC

Ya bayar da misali da gayyatar da rundunar yan sanda tayiwa shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki kan zargin cewa yana da nasaba da fashin Offa.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Rundunar yan sanda ta soke sammacin da ta aikewa Saraki, ta gabatar da sabon bukata a gare shi

Ta kuma bayyana janyewar wasu jami’an tsaro da akayiwa manyan jami’an majalisar dokoki.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel