Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Bahaushe kan ce rana bata karya, saidai uwar diya ta ji kunya. A jiya ne gwamnatin jihar Borno ta fara rushe gidajen giya, caca da na karuwai dake garin Maiduguri, babban birnin jihar, kamar yadda ta dauki alkawari.

A kwanakin baya ne dai gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewar zata rushe gidajen saboda cewar ta suna sahun gaba wajen kawo gurbacewar tarbiyar matasa a jihar.

Yayin rusau din, an ga manyan motocin rushe gini dana shara na kwantar da wasu gine-gine dake zaman gidajen giya, caca da na karuwai tare da jami’an tsaro dauke da makamai.

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

An fara rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Ana rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Jihar Borno na fama da tashe-tashen hankula daga hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram dake kokarin ganin jihar ta koma karkashin tsarin tsatstsauran addinin Islama.

DUBA WANNAN: Ganduje ya yi kaca-kaca da Kwankwaso a kan fitar da dalibai karatu waje, ya ce damfara ce kawai da karya

A wasu lokuta, mayakan kungiyar Boko Haram kan kai hari mashaya ko dandalin ‘yan caca-caca kafin daga bisani su fara kai hare-hare masallatai da tashar motoci da kasuwanni.

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

An fara rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Ana rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Kalli hotunan rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Ana rushe gidajen giya, caca, da na karuwai a jihar Borno

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel