An Kashe dan sandan bogin da ya yi yunkurin kashe dan takarar Gwamna

An Kashe dan sandan bogin da ya yi yunkurin kashe dan takarar Gwamna

An kama wanda ya yi harbi a wurin taron liyafar da aka shiryawa dan takarar jam'iyyar APC Fayemi Kayode.

An gano cewa dan sandan da yayio harbin na bogi ne yaso kashe dan takarar da gangan.

Daga karshe mafusata sun kashe dan sandan bogin, wanda kafin a kashe shi ya ce kwangila aka ba shi.

An Kashe dan sandan bogin da ya yi yunkurin kashe dan takarar Gwamna

An Kashe dan sandan bogin da ya yi yunkurin kashe dan takarar Gwamna

A baya Legit.ng ta rahoto cewa an harbi dan takarar gwamna a jihar Ekiti kuma mamba a majalisar wakilai na bakwai, Opeyemi Bamidele, tare da wani mutun daya.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Wata ta fadi ta mutu a yayin tantacce ma’aikatan da hukumar yan sanda ta diba a Abuja

A cewar Channels TV, an bayyana lamarin a matsayi wani hastarin harbi.

Lamarin ya afku ne a ranar Juma’a, 1 ga watan Yuni a yayin gangamin dan takarar gwamna a jam’iyyar APC, Kayode Fayemi.

An tattaro cewa harsashin ya fito ne daga bindigar jami’in dan sanda wanda aka debo domin tabbatar da tsaro.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku bi shafukanmu domin samun labarai https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga hanyar mallakar sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel