An ji wa Yarima Salman raunuka yayin harin da aka kai kusa da fadar mulki ta Saudiyya

An ji wa Yarima Salman raunuka yayin harin da aka kai kusa da fadar mulki ta Saudiyya

Wani fitaccen dan gwagwarmaya a kasar Saudiyya ya kwarmatawa duniya cewar Yarima mai jiran gado a masarautar kasar Salman ya samu raunuka sakamakon harbin bindiga a yayin farmakin da aka kai birnin Riyadh a watan da ya kamata.

Dan gwagwarmayar mai suna Mohammed al-Mas’ari ya bayyana cewa wannnan ne ma dalilin da ya sa a 'yan kwanakin nan ba'a cika ganin Yariman ba a kafafen yada labarai sakamakon jinyar da yake yi a boye.

An ji wa Yarima Salman raunuka yayin harin da aka kai kusa da fadar mulki ta Saudiyya

An ji wa Yarima Salman raunuka yayin harin da aka kai kusa da fadar mulki ta Saudiyya

KU KARANTA: Karin albashi ba zai yiwu ba a watan Satumba

Legit.ng ta samu cewa Mohammed al-Mas’ari ya ce wata majiya ce daga cikin gidan sarautar ta kwarmata masa hakan.

A wani labarin kuma, Jami'an hukumar nan dake yake da cin hanci da rashawa a Najeriya ta EFCC dake a garin Fatakwal, jihar Ribas sun sanar da samun nasarar cafke wani babban malamin addinin kirista mai suna Fasto James Ezekiel bisa laifin damfara.

Kamar dai yadda muka samu, Fasto James Ezekiel din ya damfari wani mutum ne da sunan wai ya samo kwangilar Naira biliyan 1.8 don haka ne ma ya bukaci mutumin da ya bashi Naira miyan 1 da dubu dari 3 domin fitar da ita.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel