Nigerian news All categories All tags
Hukumar EFCC ta kama babban malamin addini bisa laifin damfara ta Naira biliyan 1.8

Hukumar EFCC ta kama babban malamin addini bisa laifin damfara ta Naira biliyan 1.8

Jami'an hukumar nan dake yake da cin hanci da rashawa a Najeriya ta EFCC dake a garin Fatakwal, jihar Ribas sun sanar da samun nasarar cafke wani babban malamin addinin kirista mai suna Fasto James Ezekiel bisa laifin damfara.

Kamar dai yadda muka samu, Fasto James Ezekiel din ya damfari wani mutum ne da sunan wai ya samo kwangilar Naira biliyan 1.8 don haka ne ma ya bukaci mutumin da ya bashi Naira miyan 1 da dubu dari 3 domin fitar da ita.

Hukumar EFCC ta kama babban malamin addini bisa laifin damfara ta Naira biliyan 1.8

Hukumar EFCC ta kama babban malamin addini bisa laifin damfara ta Naira biliyan 1.8

KU KARANTA:

A wani labarin kuma, Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Ebele Jonathan mun samu cewa ya shawarci shugaban kasar Najeriya mai ci a yanzu Muhammadu Buhari da kar ya yi anfani da karfin mulkin sa wajen tankwara zaben jihar Ekiti da za'a gudanar.

Jonathan yayi wannan tsokacin ne yayin da yake gabatar da jawabin sa lokacin kaddamar da wata katafariyar gada a jihar Ekiti da gwamnan jihar Ayodele Fayose ya gina.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel