Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

A yau ne wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a Abuja ta yankewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Rabaran Jolly Nyame, hukuncin daurin shekaru 28 a gidan yari bayan gurfanar da shi da hukumar yaki da cin hanci (EFCC) tayi a shekarar 2007.

Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

Tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

EFCC ta gurfanar da Nyame ne tun 2007, shekarar day a gama zangon san a biyu a matsayin gwamnan jihar Taraba. EFCC na tuhumar Nyame da almundahana da kuma almubazzaranci da kudin jihar.

DUBA WANNAN: Dalilin da yasa Buhari ba zai fadi zaben 2019 ba - Fadar shugaban kasa

Kotun, karkashin mai shari’a Adebukola Banjoko, ta dauki tsawon sa’o’I 4 tana yanke hukunci a kan caji 25 da kotun ta same shi da laifi.

Duba hotunan sa a kasa bayan yanke masa hukunci.

Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

Tsohon gwamna Nyame a cikin kotu kafin a yanke masa hukunci

Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

Tsohon gwamna Nyame a kotu

Hotuna tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta tisa keyar sa zuwa gidan yari

Tsohon gwamna Nyame bayan da kotu ta yanke masa hukunci

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel