Kofin Duniya: Buhari zai yi bankwana da yan Eagles da zasu tafi Rasha

Kofin Duniya: Buhari zai yi bankwana da yan Eagles da zasu tafi Rasha

Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karbi bakuncin yan wasa na Super Eagles da zasu tafi gasar cin kofin duniya na 2018 a kasar Rasha.

Za’a gudanar da taron ne a zauren majalisa na fadar shugaban kasa dake Abuja kafin zaman majalisa na mako.

Shugaba Buhari zai yi bankwana day an wasan da zasu tafi gasar cin kofin duniya.

Kofin Duniya: Buhari zai yi bankwana da yan Eagles da zasu tafi Rasha

Kofin Duniya: Buhari zai yi bankwana da yan Eagles da zasu tafi Rasha

Ministan wasanni da cigaban matasa, Solomon Dalung ne zai gabatar da tawagar ga shugaba Buhari.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Yan sanda sun mamaye gidan gwamnatin Enugu saboda masu zanga-zanga

Da farko an shirya taron ne a ranar Talata da daddare. Babu wani dalili da aka bayyana na daga taron zuwa yau.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel