Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya halarci taron muhadaran da aka shirya musamman domin murnan zagayowan ranan demokradiyya a yau Litinin, 28 ga watan Mayu, 2018 a farfajiyar International Conference Centre ICC da ke Abuja.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune shugaban majalisan dattawa, Dr Abubakar Bukola Saraki; kakakin majalisan wakilai, Yakubu Dogara; alkalin alkalai Najeriya, Walter Onnoghen, da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Sauran sune ministan harkokin cikin gida, AbdulRahman Dambazzau; ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama; karamar ministar harkokin wajen Najeriya, ministan ma'adinai, Kayode Fayemi; gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele.

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Cikin hotuna: Shugaba Buhari ya halarci taron lakcan demokradiyya

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel