Majalisa babu dadi tun lokacin da Sanata Dino baya nan - Ben Bruce

Majalisa babu dadi tun lokacin da Sanata Dino baya nan - Ben Bruce

- Sanata mai wakiltar mazabar Bayelsa ta gabas, Ben Bruce, a tanar Litinin, yace majalisa gaba daya ta canza tun tafiyar Sanata Dino Melaye

- Ciyaman na kwamitin majalisar ta fannin harkokin birnin tarayya, Sanata Dino Melaye (APC, Kogi), yace bashi da isashen arfin jiki da zai dawo ya cigaba da aiki a majalisa

- Sanata Ben Bruce ya bayyana cewa yana so Sanata Dino Melaye yazo majalisa a ranar Laraba koda da sandar guragu ne

Sanata mai wakiltar mazabar Bayelsa ta gabas, Ben Bruce, a tanar Litinin, yace majalisa gaba daya ta canza tun tafiyar Sanata Dino Melaye.

Ciyaman na kwamitin majalisar ta fannin harkokin birnin tarayya, Sanata Dino Melaye (APC, Kogi), yace bashi da isashen arfin jiki da zai dawo ya cigaba da aiki a majalisa.

Majalisa babu dadi tun lokacin da Sanata Dino baya nan - Ben Bruce

Majalisa babu dadi tun lokacin da Sanata Dino baya nan - Ben Bruce

Bayan haka Sanata Dino Melaye, yace duk masu yunkurin rufe masa baki saboda siyasa da kuma kokarin hanashi magana akan zalunci da siyasa da kuma bata suna, yafi karfinsu.

KU KARANTA KUMA: Jami’an tsaro sun kama wasu mata biyu da jarirai

Sanata Ben Bruce ya bayyana cewa yanaso Sanata Dino Melaye yazo majalisa a ranar Laraba koda da sandar guragu ne.

A halin yanzu, Sanata Shehu Sani (APC, Kaduna) ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna a shekarar 2019.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel