Buhari ya kara da Sakataren gwamnatin tarayya akan kin gayyatar Orubebe zuwa wurin taron Karin ilimin damokradiyya

Buhari ya kara da Sakataren gwamnatin tarayya akan kin gayyatar Orubebe zuwa wurin taron Karin ilimin damokradiyya

- Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya ga laifin sakataren gwamnatin tarayya, na rashin gayyatan tsohon ministan al’amuran Niger Delta ba, Godsay Orubebe, zuwa wurin taron Karawa juna sani na ranar damokradiyyarshekarar 2018

- A shekarar 2015 Orubebe yayi yunkurin kawo hargitsi a dakin bayar da bayanin zabe dake birnin tarayya bayan an bayyana sakamakon zabe a 2015

- Buhari yace wadanda suka shirya taron ya kamata ace sun gayyaceshi yazo domin ya saurari jawabin da tsohon Ciyaman na hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, zai gabatar a wurin taron

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya ga laifin sakataren gwamnatin tarayya, na rashin gayyatan tsohon ministan al’amuran Niger Delta ba, Godsay Orubebe, zuwa wurin taron Karawa juna sani na ranar damokradiyyarshekarar 2018.

A shekarar 2015 Orubebe yayi yunkurin kawo hargitsi a dakin bayar da bayanin zabe dake birnin tarayya bayan an bayyana sakamakon zabe a 2015.

Buhari ya kara da Sakataren gwamnatin tarayya akan kin gayyatar Orubebe zuwa wurin taron Karin ilimin damokradiyya

Buhari ya kara da Sakataren gwamnatin tarayya akan kin gayyatar Orubebe zuwa wurin taron Karin ilimin damokradiyya

Buhari yace wadanda suka shirya taron ya kamata ace sun gayyace shi yazo domin ya saurari jawabin da tsohon Ciyaman na hukumar zabe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, zai gabatar a wurin taron.

KU KARANTA KUMA: Jami’an tsaro sun kama wasu mata biyu da jarirai

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Sanata Shehu Sani (APC, Kaduna) ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gw amnan jihar Kaduna a shekarar 2019.

Sanatan ya bayyana kudirinsa na barin jam’iyyar APC, ya kuma bayyana cewa kwanakin Nasir El-Rufa’i a matsayin gwamnan jihar Kaduna kirgaggu ne.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel