Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya gobe

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya gobe

Kamar ala’ada, shugaban kasa kan yi jawabi ga daukacin yan Najeriya a kowani ranan tunawa da demokradiyya a Najeriya.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa shugaba Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya da safiyar gobe Talata, 29 ga watan Mayu 2018.

Jawabinsa yace: "Cikin shirye-shiryen murnan ranan demokradiyya, shugaba Muhammadu Buhari zai yi jawabin kasa a ranan Talata, 29 ga watan Mayu, 2018 misalin karfe 7 na safe.

Saboda haka ana kira ga kafafen yada labarai su jona tasharsu da gidan talabiji da rediyon gwamnati."

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya gobe

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya gobe

Legit.ng ta kawo muku rahoton cewa Gwamnatin tarayya ta bayar da sanarwar bayar da hutu ga daukacin 'yan Najeriya musamman ma ma'aikata a ranar Talata mai zuwa da ke dai-dai da daya ga watan Mayu shekarar 2018 domin shagulgulan zagayowar ranar ma'aikata.

KU KARANTA:

Babban ministan harkokin cikin gida Laftanal Janar Abdurrahman Dambazau (mai ritaya) shine ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun sa da ya fitar a garin Abuja.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel