Babu amfanin bikin ranar dimokradiyya a Najeriya - inji jam'iyyar PDP

Babu amfanin bikin ranar dimokradiyya a Najeriya - inji jam'iyyar PDP

Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party PDP, ta ce babu wani amfanin yin murnar bikin zagayowar ranar dimokradiyya a kasar nan

Babu amfanin bikin ranar dimokradiyya a Najeriya - inji jam'iyyar PDP

Babu amfanin bikin ranar dimokradiyya a Najeriya - inji jam'iyyar PDP

Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples Democratic Party PDP, ta ce babu wani amfanin yin murnar bikin zagayowar ranar dimokradiyya a kasar nan. A cikin wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar, PDP, ta ce, babu wani abu da al'ummar Najeriya ke gani a cikin wannan mulki face tashin hankali da bakin mulki tare da take hakin dan adam.

DUBA WANNAN: Rikicin Jam'iyyar APC: Za'ayi zaman karshe tsakanin sabuwar jam'iyyar nPDP, shugaba Buhari da Osinbajo a yau

Mataimaki na musamman a jam'iyar ta PDP a sashen yadaa labarai a yankin arewacin Najeriya, Shehu Yussuf Kura, ya shaida wa majiyar mu Legit.ng cewa, gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ta dauki wani mataki na kawo cigaba ga tsarin dimokradiyya ba a kasar nan, illa ma tauye tsarin da yi masa zagon kasa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel