An gano gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

An gano gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

An samu gawar wasu tagwaye, da aka bayyana batan su, a cikn firinji a gidan iayyen su dake jihar Anambra dake kudancin Najeriya.

Rahotanni sun bayyana cewar wasu mutane ne da ba a san ko su waye ba suka sace yaran tare da kasha su kafin daga baya su zo su jibge su a cikin firinjin dake gidan iyayen su dake Egbu Umuenem Otola Nnewi a jihar Anambra.

An gano gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

Gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

An gano gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

Gawar wasu tagwaye da aka sace a cikin firinji a gidan iyayen su

Wani ma’abocin amfani da dandalin sada zumunta na Facebook, Ugochukwu Pius, day a yada labarin, ya bayyana cewar an samu gawar yaran ne da misalign karfe 2:00 na daren Asabar.

DUBA WANNAN: Komawa ga Allah ne mafita ba zargin Buhari ba - Ustaz Umar

A wani labarin na Legit.ng kun ji cewar, an canjawa DPO din ofishin ‘yan sanda dake cikin ginin majalisar dattijai, CSP Abdul Sulu-Gambari, wurin aiki zuwa jihar Adamawa. Tuni Sulu-Gambari ya kwashe kwamotsansa daga ofis tare da komawa Adamawa, kamar yadda jaridar Daily Trust a rawaito.

Sace sandan ikon majalisa Majiyar Daily Trust ta ce majiyarta ta tabbatar mata da cewa Sulu-Gambari ya kwashe kayan sa daga ofis, jiya, Asabar, ranar da takardar canjin aikin sa ta isa gare shi daga ofishin sakataren hukumar ‘yan sanda.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel